iqna

IQNA

Tehran (IQNA)Ahmad al-Tayeb, Sheikh na Azhar, ya umurci jami'an "Bait al-Zakat wa al-Sadaqat" (Majalisar Zakka da Sadaqa) ta Masar da su aika da agajin abinci da na magani na gaggawa ga mutanen Sudan da ambaliyar ruwa ta shafa.
Lambar Labari: 3487799    Ranar Watsawa : 2022/09/04